DAIDAITACCIYAR HAUSA DA ƘA’IDOJINTA JIYA DA YAU!
Tarihin rubutu da karatu irin na boko a ƙasar Hausa da muka sani ya biyo matakai-matakai a tsawon tarihi, wanda daga nan ne aka samar da ƙa’idojin rubutun da kuma samar da Daidaitacciyar Hausa. Tun daga farko dai abin da ya dace mu fahimta shi ne tun kafin zuwan Turawa an rubuce Hausa cikin wasu […]