Yau Da Gobe (Hausa Literary News)

Masha Allah!

MUJALLAR TANTABARA TA SAUKO ƊAUKE DA BAYANAI MASU ILMANTARWA DA NISHAƊANTARWA A YAU 15 GA WATAN DISAMBA 2023. SAI A TARBA A SAHAR gandunkalmomi.org!

Read More »

Ina Marubutan Hausa?

Ina Marubutan Hausa? GANDUN KALMOMI Na Shirin Gabatar Da Mujallar TANTABARA, Fitowa Ta Musamman Kan Batun – Hausa Da Hausawa A Doron Ƙasa! Shin kuna da sha’awar rubutu ko karatu kan al’amurran da suka shafi Hausa da Hausawa, musamman abin da ya shafi tarihi ko al’adu ko harshe ko adabin

Read More »

Call for Submissions: Tantabara Magazine

TANTABARA Magazine – Exploring Hausa People in History Are you fascinated by the rich history, culture, and language of the Hausa people? Do you have a story to tell, a poem to share, or insightful commentary that sheds light on the vibrant tapestry of Hausa heritage? TANTABARA Magazine invites you

Read More »

labarinsu

Daga: Ibrahim Malumfashi Wurin da nake zaune, wuri ne da ban taɓa tunanin zan zauna a wurin ba. Wuri ne da ban taɓa tsammanin cewa wata ran zan kasance a cikin irin wannan hali ba. Dube ni cikin ragga, cikin mummunar kama, cikin mutanen da a lokacin da nake cikin

Read More »